Harshen Kuteb | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
kub |
Glottolog |
kute1248 [1] |
Kuteb | |
---|---|
Ati | |
Yanki | Taraba State |
'Yan asalin magana | 46,000 (2000)[2] |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
kub |
Glottolog |
kute1248 [1] |
Kuteb (wanda aka fi sani da Kutep ko Ati ) yare ne a Najeriya, kabilar Kuteb na zaune ne a yankin kudancin jihar Taraba, sannan mutane sama da dubu na amfani da harshen yankin iyakar Kamaru. A Nijeriya, kuma galibi anfi magana da yaren Ƙaramar Hukumar Takum dake Jihar Taraba.
<ref>
tag; name "Glottolog" defined multiple times with different content